Bamihan – Wayyo (Dadi Kashe Ni) MP3 Download
Posted by  badge Mansheeno
    2023-01-17 15:49:17
Bamihan – Wayyo (Dadi Kashe Ni)
  • Artist: Bamihan
  • Genre: Afrobeats
  • Producer(s): Concept Man
  • Released: 2022
  • Duration: 3:16

Wayyo

Ehhhhh Madalla

Y'an mata

Wayyo

Yau kun hadu da Dan gata

Mmmmmn Madalla

Nace dadi kasheni

Wayyo Da wahala gwanda dadi ta kasheni

Ai gwanda dadi ta kasheni

Dadi kasheni

Wayyoooo da wahala gwanda dadi ta kasheni

Ai gwanda dadi ta kasheni

Kai Nace Dadi kasheni

Wayyo Wayyo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyoooo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyoooo

Wayyo Allah dadi kasheni

Duniya Assalamualaikum

Mutanen Arewa sallama gare ku

From the way you dey move your body

Wallahi har bani so in gama in barku

Nace Kai Don Allah ku bani WeeWee

Da Y'an mata irin su riri

Banzo duniya in sha wuya ba

Don haka wallahi bazan sha wuya ba

In kuka bani sai na ci

Har in na samu sai na ci

Yarinya tashi muje

Ga wuka da nama jani mu je

Nace Kai I want to make money ehhhh

I want to gbe body

If you to be somebody then

Be ready to shake Body

Nace dadi kasheni

Wayyo Da wahala gwanda dadi ta kasheni

Ai gwanda dadi ta kasheni

Dadi kasheni

Wayyoooo da wahala gwanda dadi ta kasheni

Ai gwanda dadi ta kasheni

Kai Nace Dadi kasheni

Wayyo Wayyo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyoooo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyoooo

Wayyo Allah dadi kasheni

Nasan duniya tana da fadi

Ai kuma tana da dadi

Don haka bazan kashe kaina ba

Bazan bari ta juyani kamar waina ba

Don zakin madara daban da coco

Rubutun arabic daban da boko

Juyata ta baya kaba ta choco

Eh Ka taba mu ka sha koboko

Y'an mata kuzo ku kasheni

Don Allah kuzo ku kasheni

Gwanda ku ku kasheni

Da wahala ta kasheni

Nace dadi kasheni

Wayyo Da wahala gwanda dadi ta kasheni

Ai gwanda dadi ta kasheni

Dadi kasheni

Wayyoooo da wahala gwanda dadi ta kasheni

Ai gwanda dadi ta kasheni

Kai Nace Dadi kasheni

Wayyo Wayyo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyoooo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyo

Wayyo Allah dadi kasheni

Wayyo Wayyoooo

Wayyo Allah dadi kasheni

Ya Allah ka bamu namu

Raba mu da babu

Ka bamu namu

Rabbi Raba mu da babu

Nace ka bamu namu

Rabbi Raba mu da babu

Ka bamu namu

Don darajar ka Raba mu da babu

DOWNLOAD Wayyo (Dadi Kashe Ni) by Bamihan MP3 [9.71 MB]


What do you think about this song?


Comment Form is loading comments...